Thursday 6 October 2016

FATIMA 4-7

[6:26PM, 9/29/2016] FATEEMA 4
"Sai ynxu ka fito Hakeem? Cewr Hjyrshi' eh wlh Hjy kaina ne kemn ciwo kwanakinnan" to injin kasha mgni don nsanka da rashin kulawa indai akn mgnine' xnsha hjy cewr Hakeem,
Ya mgnr service dinka ka kusa gamawa koda saura? Hjy inaga abnda yyi saura bxai wuce 3weeks ba don dsunyi exam shikenan bxn koma ba, to Allah ysa agama Asa'a kuma kadace da aiki kna gmawa "cewr hjy,
Nan Hakeem ya amsa da "Ameen"
Nusayba ta fito dga d'aknta tana mai cewa laaaah Yya ka fito koka nemeni tana mai hadefuska yce xo qanwata ynx nke btun tambyr Hjy ina kike saigshi kinfito, to Yya muje waje akwai sirrin da xmuyi bnson hjy tajimu ne tana mgnr tana kallon Hjy dake rik'e da littafin Axkar a hannunta tanamurmushi hmmm kanku akeji inji Hjy don nsan tatsunyr gixo bata wuce ta k'ok'i kuma nan take xa'ji knku.
Nan suka fita waje suka xauna samn kujeru "tana maicewa Yya hr ynx kak'i kula Qawata duk irin sonda take nunama, nacema kyi hkr ba duka mata suka taru suka xama d'ayaba, in hr Hafsat ta yaudare ka bashi xaisa Sumee ta yaudare kaba kyi hkr kabata dama ta k'arshe Yya"
(Nan take ni sdy nga yqara had'e rai nce Oh Ashe had'iyr ran nda dalili )
Bud'ar bakin Hakeem keda wuya nga ynata xaxxaga masifa kmr ba Qanwasshi da suka fito suna walwalaba" yna mai cewa ncemiki na tsani Mace why not bxaki k'yaleniba, kuma wa xaiso wannan Qawar taki mai rawar kai tamkr Yaxxali
"Allah Yya ta kimtsu ba kmr yadda ka Santa ba shekarun baya, duk da hakn ncemki inkinason gnin walwalata kakki k'ara ymn mgnr Mace, to shikenan Yya inshaAllah bxn Qara ba""
By sdyjegal [6:26PM, 9/29/2016] FATEEMA 5
'Nasan readers xsuso Susan wacece Fateema.
"Alhj. Mukhtar Ibrahim shine mahaifin Fateema Dan Asalin garin Bunxa ne, Wanda xama yakawoshi garin jega hr Allah ya d'aukakashi yyi fice sosai a garin jega, Wanda Sana'arshi itace saida fata.
"Alhj mukhtar ynada mata d'aya mai suna jamila, Hjy jamila macece kamilalla mai hkuri da sanin ykamata" tanada taimakon talakawa da mabuqata; sunada yra hudu na frkon shine Abdusshakur wnda ynxu hka yna Egypt yna btun hda Degree dinshi akn likitanci.
"Fateema itace ta biyu a gdnsu farace doguwa ga diri ga gashi Wanda yhad'a da fulanin Asali, ga hankali ga nutsuwa da kuma grmama manyanta, tanada ido masu daukr hnkli nan take, (tamkar idon sister na Blkisu)
Ynxu hka tana gab da kammala secondary school dinta a mkrntar Ni'ima secondary.
"Saikuma yan biyun Umma khadeeja da Mubarak wynda suke primary five a Yassima, wannan shine taqaitaccen tarin Fateema.
"Wacece munaxxafa
Munaxxafa Qawace gun Fateema wadda suka taso tun Qurciyr primary dasukayi a "Yassima" munaxxafa diya ce gun Alh. Abubakar da saudatu Wanda suke y'an Asalin garin jega a unguwr sabon gari" sunada rufin asirinsu daidai gwargwado don baxa'a cemusu talakawa ba,
"Munaxxafa ita kadai Allah ybawa mahaifanta duk da cewa kmn haihuwrta anyi yra ukku gbnta saidai bsu tsaya ba, kuma baynta anhaifi biyu Wanda abn ke xuwa da mtsala hr sai anyi mata C.S, wannan yyi sanadiyyr juye mahaifar Saudatu .
Muje xuwa
By sdy jegal
Luv u all My fans
Dedicated to Mmn Shakur
[6:26PM, 9/29/2016] FATEEMA 6
"Jin k'arar alarm dinta
Yyi daidai da frkawatta had'e da furta Addu'ar tashi dga bacci "Alhamdulilahi lazi ahyana,ba'adama amatana WA ilaihin nushur"
take takai dubnta ga agogo ta xabura da k'arfi ta fad'a toilet tayo wnka tafito d'aure towel ta nufi mirror ta Shafa lotion sanadiyyar xafinda ake xubawa a garin jega, sai powder dta gogama fuskatta sanadiyyr ba mace bace Mai dogon make up ba,
Tasa eye lashes nan ta nufi wardrobe dinta ta d'auko uniform dinta ta saka, tagama shirinta ta sauko sai d'akin Umma, byn ta gaida Umma had'i dacemata ta shrya "nan Umma kece Mata kije ki krya mna tun daxu Asiya Mai aiki ta had'a break fast sanadiyyr ta dawo jia dga k'auyensu alelu, Aah Umma na makara sai na dawo cewr Fateema, yyi saike dawo Allah bda sa'a inji Umma, Fateema ta krb'a da Ameen"
Koda ta fito direbansu Umar ya fitadda motor yna jirnta su wuce, nan yduk'a yna k'ok'arin gaidata itama tana k'ok'arin gaidashi, sbd Fateema ba baya ba wrn grmama duk Wanda ygrmeta, nan ta shga motor suka wuce sai skul.
Bud'e murfin motar keda wuya tana sako k'afrta waje nji wata nacewa Xarah yau kinso ki makara, take nkai dubna wrnda njiyo magna Ashe munaxxafa ce ke xmn jiran Xarah su shga skul tare"
Gsky Xarah kinsoma makara yau kuma kinsan uncle Hakeem ne damu first period, bari kedai Besty wlh jia bnkwnta ckn lkc ba sbd na jima muna wya da Broda Shakur xsu dwo ckn satinnan shda Abba" laaah Ashe Broda ykusa dawowa cewr munaxxafa, nan dai suka wuce class rik'e da hannun juna.
Xmnsu class bsu wuce minti 3 ba saiga uncle Hakeem yshgo byn sungaida shi yfara krntadda su yna gmawa yyi y'an tambayoyi xuwa ga d'alibbai Wanda na hngo hrda Xarah ckn msu amsa tambayoyinshi, amma fa jknta nata rawa tmkr xata fad'i, (nidai sdy nan nxubamata ido da mmkin irin wannan tsoron).
Nan ygama yfita sukaci gba da d'aukr darasi hr lkcn break yyi, byn break hr sun shga class wata ta shgo tace Fateema Ibrahim mukhtar taje uncle Hakeem na nemnta staff din malamai, nan na hngota jiki hrya fara rawa " take ta rik'o hannun Munaxxafa tace plxxx xoki rakani, tare suka wuce staff suna shga da sallama suka qara gaidashi ya qara had'e rai ya Amsa"" nan ykai dubnshi ga Munaxxafa Abubabakr yce inaga d'an Aiken Fateema Ibrahim yce ana nema ba munaxxafa ba ko?
" sai tace sorry uncle had'e da nemn xare hannunta ckn na Xarah, nan na hngo Xarah taqara maqale hannun munaxxafa kuma rawar jknta ta k'aru, inaga fahimtr hkn ysa ycema munaxxafa ta dakata,
""Nan yd'auko buk dinta na note ybata daya krb'a ran Friday, take ta krb'a suka juya sai class (Wanda nikaina hkn nketa mmkin wannan tsoro na Xarah),
""Bayn kowane malami ygma shgowa antashi suka fito domn komawa gda, nji munaxxafa da Asmee suna tattauna irin tsoronda Xarah kema uncle Hakeem, wurin saurarensu na hngo direba Umar yxo hr Xarah tashga mota xsu wuce (da guduna nje inshga in lafe saidai kash hr sunja mota sunwuce.
Muje xuwa
By sdy jegal
Gaisuwr kice Anty na Ybk
Dedicated to Qawas Mmn Shakur
[6:26PM, 9/29/2016] FATEEMA 7
""Washe gari,,,,,
Bayan shigowr su Xarah class na hngota tyi sukuku kmr kaxar da k'wai ya fashema, dka hngota kasan cewa tsorace take, nan munaxxafa ke tambyrta minene hln?
Saitake gymata cewa batayi Assignment din uncle Hakeem bne daya basu,,, Wanda yce suje sunemo chemical formula, ba Xarah ba daidai da munaxxafa saida ta tsorata sosai na rashin jin Xarah batayi assignment ba,,, suna ckn maida xancen ne munaxxafa ke cemata taxo ga nata tyi sauri ta rubuta kmn yshgo saboda ko yau shine dasu first period,, ana hakan sai gshi yshigo class had'i da cewa kowa yyi submitting d'in assignment da ya bada,
Nan take jkn munaxxafa yfara rawa tanayi tana yrfe hannu abn gwanin ban tausayi"" koda akayi submitting yduba ba nata aciki take yk'ara had'a rai gami da nuna Mata k'ofa yna mai cewa ta fita tayi kneel down,,,,,
Bayan ygama karatunshi yafita yace ta biyoshi staff yna shga ya d'ora littattafansu samn table yaja kujera yaxauna, koda yjuya yna kallon ta duk ta wni hargitse tanata yrfe hannu, tanasa gefen hijab d'inta tana mai share hawaye gami da majina,, nan take ya jefamata tambyr cewa mai ya hana mata yin assignment? "" sai take kameme tana cemai sunje k'auyen sune dibo mahaifiyar da babnta da bata lafiya, "shut up" kuwwar da uncle Hakeem yyimata kenan Wanda koni saida na tsorata, idona yakai ga Xarah da saida ta kusa sako fitsari" wannan ba hujja bace cewar uncle Hakeem,
Duk yada kike da k'ok'ari a class ace assignment baxaki bashi muhimmanci ba, yana fad'a Xarah na k'ara yarfe hannu tana dire dire da k'afafunta.
"Anan uncle Hakeem ya d'auko bulala xai dukanta, can na hango Xarah tashge ckn jikinshi ta ruk'unk'umeshi Wanda ita kanta batasan tayi ba,,,,, take uncle Hakeem yaji wani shock cikin jikinshi yaji gaba d'aya yanayinshi ya canxa.
Nan uncle Hakeem ya tureta yafita yakira Sargent yabashi umurnin yayimata bulala goma"" anayimata bulala tana kuka tana yarfe hannu, sai gashi uncle Hakeem yaji tabashi tausayi sosai har yanajin tamkar ycema sergeant yak'yaleta hakan, saidai babu dama,,, ita kuma Xarah nan take taji duk duniya bata da Wanda ta tsana sama da uncle Hakeem,,,,, Tooooo fa........
Gaisuwar kice Anty na Ybk
Kina raina Jabo
By sdy jegal
Dedicted to Qawas Mmn Shakur

No comments:

Post a Comment