*RANAR MURNA* *1 TO END*
*SDY* Hello Anty kina da labarin cewa gobe ne graduation d'in Sumee na k'are health?", ya ko za'a yi in sani tunda bata gayamin ba", cewar Anty Innah.
"Eh to amma kinsan dai ta fara exam ko?", nasan da wannan shi", to inaso mu had'u gobe domin taya ta murna".
Ohhh! Amma dai Sdy akwai ki da son raya al'adun wasu (SIS BATUL MAMMAN), yanzu k'are makarantar ne sai an kammalu gida?", ga group nan na ZUMUNCI Ai ya isa ko nan ayi mata murna", tana maganar ne cikin fad'a-fad'a.
"A'ah Anty ki fahimce ni, ba fa wani abu zamu yi ba kawai taya murna ce".
Dak'yar Sdy ta shawo kanta ta amince zata zo gobe d'in, ta ce' "to kin kira sauran kin gaya masu ko?", "eh na kira Anty na gaya masu duk zasu je".
**** **** **** ****
*WASHE GARI*
Tun safe Sdy ke ta aiki saboda sun ajiye kan 11:00am zasu kammalu gida kuma gashi yanzu 09:30, hakan dai ta kammala aikin ta ta kira Anty Rukayya ta ce in ta shirya ta fito su wuce, nan dai take gaya mata ta jira ta k'arasa aikin.
Sdy ta ce' "tabbb Anty wallahi sai dai ki iske ni can ni kam na yi gaba", duk saurin da nake zubawa ya zamo ni ce first sai da Sis Hindu ta riga ni, saboda komai za'ayi gida da wuya bata riga kowa ba, _lolx_
Hakan muka kammalu gaba d'ayan mu gida, Anty Fatima(Mmn Waleeda), Anty Innah (Mmn Uxaifa), Anty Rukayya, Sis Hindu, Sis Nafee, Sis Ayshat, sis Asmee, Sis Blkisu, sai Sdy Amara k'irjin biki, Sis Rasheeda ma da Anty meramu duk ba'a barsu a baya ba.
Ganin mun cika gidan ne Hajiyar Anas ke tambayar mu wai me ke faruwa muka kammalu gida haka?, karaf Sdy ta ce' "Haj mun zo ne mu gaida ku kawai", ana hakan ne kawai sai ga Sis Maryam Mela da Sis Atiks su ma sunzo tun daga sokoto.
Nan Anty Innah ta kai duban ta ga Sdy ta ce' "ke har hakan kika yo gayya kuma su Haj basu sani ba?".
"Kai Anty duk mu ne fa y'an gida, don ma na so in gayyato manyan k'awaye ne wato Shema'u, Yaxxali, Amnya, Zali Hindatu da Saratu, gudun fad'an ki ne ya sa kawai ban gaya masu ba, ashe duk da hakan ban tsira ba".
Ana maganar ne sai gashi su Sis Shamsiyya, Juwaira, Hadiza, Suwaiba su ma sun iso, suka ce Sis shafa da Anty Rabi suna Kano, nan Anty Mmn Waleeda ta rik'e ha6a had'e da cewa lallai abin nata azimun ne, nan dai har su Haj suka zuba ma Sdy ido.
Hajiyar umar ta ce' "tunda kika yo wannan gayyar sai ki ne mo abincin ba su, saboda mu bamu san da zuwan Ku ba barranta na mu dafa maku abinci", rufe bakin ta ke da wuya sai ga Bil-Bash, Maryam, Aisha da Aisha Mmn Ameer sun shigo da kulolin abinci.
Hajiyar Asmee ta ce' "Ohhh wato ku da kuke matan y'an uwanta ku ta d'orawa wahalar girki kenan, shin ma miye silar wannan taron da kuka cika muna gida haka tamkar gidan biki?".
Karaf Anty Rukayya ta ce' "Haj ku tambaye ta gata nan mu ma haka kawai ta Kira mu wai a had'u gida bansan meye silar wannan abin ba".
Nan Sdy ta ce' "wannan taron fa duk don taya Sis Sumee graduate na gama health ne", nan wasu suka bi Sdy da kallon mamaki wasu hadda harara, Sis Ayshat sai da ta gama da tsaki, nan Sdy ta ce' "tsakin me kike yi?, ko kina jin haushi ne lokacin ku ba'a yi maku hakan ba?, to na ku lokaci daban na su daban".
Sis Mela ta yi karaf ta ce' "gaskiya sis Sdy kin burge ni wannan k'aramar liyafa da kika had'a, ina ma Umar tela sai lek'o duniya yaga jikokin shi, tana maganar tana dariya can ta hango Hajiyar Umar na harararta ta ce' "inda yajje ko iyayen ku can zasu je", nan dai aka yita raha da nishad'i.
Sdy ta ce' "baiwar Allah Ik'il-Bash Mmn Meerat tana dammam ga shi ana shagali ba da itaba", Sis Atiks ta ce' "ga ko ikilees da son cin buki komai k'ank'antar shi", nan Anty Rukayya ta ce' "to ku Kira ta ta imo mana sai taga abinda kuke yi, hakan ko akayi Sdy ta kira ikilees Sis Mela ta kira Ummu Mmn Ja'afar nan dai akaci aka sha kowa na cikin nishad'i da walwala.
Can gefe na hango Sis Hauwa da Sis Assy suna k'us-k'us ko da na isa na ji suna ce wa ai yanzu sai mu jira mugani in na mu ya zo za tasa ayi mana ko anfara akan Sumee ne kuma za'a k'are akan ta", Assy ta ce' "aikin sa dama ta fi shiri da Sumee shine ta janyo wannan abin wai taya Sumee murna", Hauwa ta ce' "aah gaskiya baki fahimci Anty Sdy bane amma kowa na tane", har na so in masu magana kuma na k'yale su murmushi kawai nayi na wuce".
Bayan kowa ya ci ya k'oshi Sis Sumee ta fito ta yi godiya da wannan k'aramar liyafa da dangi suka had'a mata hadda guntun hawayen ta na murna, ana hakan sai ga k'awar Sumee Hauwa'u Aminu wakili ta shigo gidan tana ta rabon ido, bayan ta gaisa da yayyen Sumee sai ta kai duban ta ga Sumee ta ce'
"Hala biki ake yi gidan ku ne?", Sumee ta yi murmushi ta ce' "ke dai wannan aikin Anty Sdy ne ta gayyato y'an uwa domin su taya ni murnar graduate d'i na".
Hauwa'u ta kalli Sumee ta ce' "gaskiya families d'in ku na birgeni ba dai had'in kai ba, ina ma ni ma zan samu ko rabin haka ne, Allah yak'ara dank'on zumunci".
Da haka Sis Nafee ta rufe taro da addu'a kowa ya Kama gaban shi.
*GODIYA DAGA SUMEE*
All praise b to ALLAH, the most gracious d most merciful. My special thanks to My Lovly father,mother,step mother nd My Lovly Sis nd brothers Fatan alkhairi gare Ku my course mate, Allah Yasa Munyi Akan nasara Amin .special nd uncountable thanks to the staff of community health extension workers (CHEW)including all the staff of school health technology and also to show my special thanks to my course mate I will miss u my course mate ALLAH y Qara sadamu d alkhairi yours SUMEE LABARAN JEGA
© *SDY JEGAL*
*DEDICATED TO SUMEE JEGAL*
Thursday 6 October 2016
RANAR MURNA 1 TO END
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment